تطبيق Sirrin Mu تنزيل APK النسخة المجانية Free Download للاندرويد في تطبيقات تعليم وثقافة.
تحميل النسخة v1.1 المحدثة بتاريخ 2025-03-11 بحجم 4.1M، هذا التطبيق من تطوير Boy4one ومتوافق مع هواتف Android 4.1 والأحدث.
جيران جيكي :-
Za mu fara da sinadaran gyaran mama، wannan hadin na farko da zan rubuto yana karawa mace girman nono kuma sam ba ya faduwa.
Ko da a ce tana shayarwa ne idan har tana amfani da wannan hadin sai dai mu ce Allah San barka.
Uwargida ، كي نيمي ودانان كاياياكين:
1).
فار الشنكفة
2).
غارين الكاما
3).
غارين حبسات سعداء
4).
غارين أيابا (لسان الحمل).
5).
جيادا ماي مالفا (ماي زابو)
6).
آية
7).
مدار غاري.
8).
زوما
Za ku bare bay plantain sai a yanka shi، a shanya ya bushe، sa a a daka، a hada da garin alkama da garin farar shinkafa، sai a hada aya da gyadar a markada a tace ruwan.
بيان nan، sai a dora kan wuta a zuba garin Plantain da alkama da farar shinkafar da muka hade a guri daya، sai kuma ku zuba garin madara da zuma، ku dama ya yi kauri sai a rika sha safe da yamma.
Idan kina shirin yin yaye ne، to ki sha sati biyu kafin yaye، kuma ba kya shayarwa، za ki ia sha، sai ki tanadi rigar mama، wato Brazier mai kyau، wanda zai rika tallafawa mamanki su tsaya sosai Ki yi haka na tsawon sati biyu، da yardar Allah za ki samu biyan bukata.
الله يا tamake مو.
Idan kuma baki da halin siyan duka wadannan kayayyakin da na ambata to kina iya yin kunun alkama ki rika sha sau biyu a rana، amma za ki rinka sa madarar gari، wato kunun alkama da madara ke nan.
Ko kuma ki sami garin hulba، ki tafasa ki rika gasa nonon da shi، sai kuma a shafa man hulban a kan nonon a ga abin mamaki sannan kuma a fasa kwan salwa a shafawa nonon، kuma a fasa guda uku a sha su danye.
إن شاء الله za و dace.
تحميل APK النسخة 1.1 المجانية Free Download من المطور Boy4one
يمكنك تحميل Sirrin Mu APK 1.1 لـ Android مجاناً Free Download الآن عبر متجر الأندرويد العربي.
الكلمات الدلالية والوسوم للبحث والحصول على Sirrin Mu
sirrin mu hausa novel sirrin mu mata sirrin mustajaba sirrin mubin sirrin muhibba sirrin mu chapter 1
sirrin mijina sirrin mu complete hausa novel sirrin mu complete .