تحميل Wakokin Shata Mp3 Free APK للاندرويد
sync_alt

تحميل تطبيق Wakokin Shata Mp3

Wakokin Shata Mp3 1704314 v1.2 Wakokin Shata Mp3 1704315 v1.2 Wakokin Shata Mp3 1704316 v1.2 Wakokin Shata Mp3 1704317 v1.2 Wakokin Shata Mp3 1704318 v1.2

تطبيق Wakokin Shata Mp3 تنزيل APK النسخة المجانية Free Download للاندرويد في تطبيقات الموسيقى والصوتيات.
تحميل النسخة v1.2 المحدثة بتاريخ 2025-03-11 بحجم 47M، هذا التطبيق من تطوير ZaidHBB ومتوافق مع هواتف Android 4.1 والأحدث.

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr.Mamman Shata.تطبيق Wannan anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya.Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

  • أبا سيري سيري
  • أبو زارية
  • لافية مامان مي دورا
  • مالام بابا نا كفر جباس
  • زكي سركين حديجة ماج
  • أومارو دان داندونا نا غواندو
  • ساني أودي
  • جاجارابادو
  • لافية زكي
  • Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SAW)
  • ساركين زازاو شيخو
  • بقندامية

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta مراجعة sannana kuyi rating din application din، hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa، ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

وانين مامان شطا؟ :-

Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a sake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano.
Lokacin da ya rasu an birneshi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya.
yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa an tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya an sami wata baturiya ta zo ta hada wakubin saiman.
yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.

An tambayi Marigayi Dr.
Mamman Shata cewar a ina ya soma waka sai ya kada baki ya ce A nan Musawa inda aka haife ni nan na soma waka kuma duk inda na je yawo to da wakata suka ganni

Ko wane dalili ya sa Dr.
Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa، ga dai amsar da ya bayar Dalili shine kiriniya ta yarinta kurum، bawai don gadon uwa ko uba ba، domin kuwa na dade ina yi bana kabar ko anini، in ma an samu kudi sai dai makada da maroka su dauka.
Sai daga baya bayan na mai da waka sana'a a fara amsar kudi „

Shin waya sawa د.
مامان شطا ونان سناء ناسا وتو شطا

Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu، shine ya samin suna Shata Mijin mai daki، ita mai dakin kaka ta ce، ita ce ta haifi wanda ya haife ni„

Da aka tambayi Dr.
cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi، sai ya ba da amsa kamar haka To wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba „

Bisa al'dada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su، akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya.
إلى shima Marigayi Dr.
Mamman Shata bai yi kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka.

Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa.

تحميل APK النسخة 1.2 المجانية Free Download من المطور ZaidHBB

يمكنك تحميل Wakokin Shata Mp3 APK 1.2 لـ Android مجاناً Free Download الآن عبر متجر الأندرويد العربي.

الكلمات الدلالية والوسوم للبحث والحصول على Wakokin Shata Mp3

wakokin shata app wakokin shata mp3 wakokin shata 100 wakokin shatan niger wakokin shata audio wakokin shata app download mp3
wakokin shata katsina wakokin shata video .

expand_more عرض أكثر
schedule متوفرة مجاناً android أندرويد 4.1 والأحدث update Mar 11 2025
مُشاركة
share
تحميل
cloud_upload
shop تحميل من GooglePlay

التحميل متوفر مباشرةً من ولكننا ننصح بالتحميل من الماركت الافتراضي لهاتفك اذا توفر لديك حساب. info
يرجى قراءة تفاصيل التطبيق جيداً

android التحميل عبر سوق الاندرويد العربي
إبــلاغ
report
45 visibility 0 - 0 accessibility مناسب لمن يبلغ 3 أعوام فما فوق