Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.
شي سو نا جاسكيا با يا تابا دوبا تاساون لوكاسين دا الملقب أوكا آنا تاري كو واني كانجي نا رايوا أ سابودا هاكا سونكا كي كاروا أ سيكين زوسياتا أ كواسي رانا.
A kullum kana k’ara zama saurayi a idanuwana، kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.
Samun ki a rayuwata ya bani k’warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.
Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.
غود ماتاتا في الفهاري دا سامون كي رايواتا. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.
Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.
مونجود.
تاريخ التحديث
04/08/2023